DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Gwamnatin Nijeriya na shirin daidaita farashin wutar lantarki ga masu matakin band B da band C

-

 

Adebayo Adelabu

Gwamnatin tarayya ta bayyana shirin ta daidaita farashin wutar lantarki a wani mataki na magance tsarin biyan kudi tare da karfafa gwiwar mas saka hannun jari a bangaren wutar lantarki.

Google search engine

Ministan wutar lantarki, Adebayo Adelabu, ne ya bayyana haka a ci gaba da gabatar da shirin hadin gwiwa na tsarin samar da wutar lantarki a Nijeriya ranar Alhamis a Abuja.

Ministan ya ce karkashin tsarin da ake yi yanzu, kwastomomin da ke band B, wadanda ke samun wutar lantarki ta awanni 18 zuwa 17, suna biyan Naira 63 a kowace kilowatt, yayin da wadanda ke Band A, ke da karin sa’o’i biyu kacal, ake karbar Naira 209.

Adelabu ya bayyana hakan a matsayin rashin adalci kuma ya jaddada bukatar daidaita tasarin kuÉ—in don samar da ingantaccen tsarin farashin wutar.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

NAHCON ta gargadi maniyyata Hajjin 2026 na Nijeriya kan yin rijista da wuri

By Fatima Aminu Dabo Hukumar jin daÉ—in alhazai ta kasa NAHCON ta sanar da jadawalin aikin Hajjin 2026, inda ta bayyana cewa 20 ga Maris, 2026...

Ana ci gaba da neman wata dattijuwa bayan kifewar kwale-kwale dauke da fasinja 11 a Sokoto

An gano gawar wani matashi mai shekara 29 da ya rasa ransa a wani hatsarin jirgin ruwa da ya afku a Jihar Sokoto.Lamarin ya faru...

Mafi Shahara