DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Har yanzu farashin fetur bai sauko ba a gidajen mai duk da rangwamen da Dangote ya yi – Jaridar The Nation

-

Google search engine
Farashin man fetur bai sauka ba a fadin Nijeriya duk da rangwamen da matatar dangote ta yi a kwanakin baya daga N890 zuwa N825 kowace lita; digo na N65.00.
Sai dai binciken jaridar The Nation ya nuna cewa ba a samu canji sosai ba ta fuskar farashin mai.
Farashin kuma ya danganta daga gidajen mai na yankunan kasar.

 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

An fitar da jihohi 4 a Gasar Kokawar Nijar ta 2025

Kwana na uku da fara gasar kokawar gargajiya a Nijar tuni an yi waje da jihohi hudu daga cikin takwas na kasar daga jerin wanda...

Ya kamata a canza salon yadda ake yakar ‘yan bindiga a Nijeriya

Daga: Farfesa Usman Yusuf Litinin : 22 Disamba 2025 Ban taɓa gudu ko ja da baya ba ko nuna wata fargaba wajen bayyana matsayina a kan yaƙin...

Mafi Shahara