DCL Hausa Radio
Kaitsaye

PDP ta sake dage taron kwamitin zartarwa na jam’iyyar

-

 

Google search engine

Babbar jam’iyyar adawa a Nijeriya PDP ta sake dage taronta na kwamitin zartarwa na kasa, inda ta daga ranar zuwa 15 ga watan Mayun 2025.

Bayanin hakan dai na a cikin wata sanarwa da sakataren jam’iyyar PDP na kasa, Sunday Ude-Okoye ya fitar ya ce taron da tun farko aka shirya yi a ranar 13 ga watan Maris, an dageshi ne domin bawa kuwa dama ya shirya.

Wannan dai shi ne karo na biyar da jam’iyyar ke dage taron na 99, lamarin da ke kara ruruta wutar baraka a cikin jam’iyyar.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Majalisar dattawan Nijeriya za ta tattauna da shugaba Tinubu kan kalaman Trump

Majalisar dattawan Nijeriya ta bayyana cewa za ta gana da shugaba Tinubu da bangaren zartarwa domin tattauna batun rikicin diflomasiyya da kalaman shugaban Amurka Donald...

ECOWAS ta yi watsi da zargin Trump na halaka mabiya addinin kirista a Nijeriya

Kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afirka ECOWAS ta fitar da sanarwa mai dauke da watsi kan zargin cewa hare-haren ta’addanci da ke ƙaruwa a...

Mafi Shahara