DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Za a ci tarar masu wa’azi dake kure lasifika a bainar jama’a tarar Naira 500,000

-

Gwamnatin jihar Anambra ta gargadi masu wa’azi da su guji kure lasifika a bainar jama’a, musamman wuraren taruwar jama’a da hayaniyar ke damun su.

Google search engine

Gwamnan jihar Chukwuma Soludo, ya bayyana cewa duk wanda aka kama da karya wannan dokar za a ci shi tarar Naira 500,000.

Daga karshe ya shawarci limaman coci masu wa’azin da su dinga yin wa’azuzukan su a cikin coci da masu son saurara zasu iya ji a harabar Cocin.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Za a yi zabukan ‘yan majalisar dokoki da kananan hukumomi a Benin

Kasar Benin Republic za ta gudanar da zaɓukan ’yan majalisar dokoki da na ƙananan hukumomi a ranar Lahadi, wata guda bayan wani yunkurin juyin mulki...

‘Yan sanda sun kama mutumin da ake zargi da aikata assha da diyarsa a jihar Bauchi

Rundunar ’yan sandan jihar Bauchi ta kama wani mutum mai shekaru 28 bisa zargin lalata da ’yarsa ta cikinsa ’yar shekara takwas, lamarin da ya...

Mafi Shahara