DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Ba zan shiga hadakar Atiku ba – Gwamna Mai Mala Buni

-

Gwamnan jihar Yobe Mai Mala Buni ya ce ba ya cikin kawancen shugabannin adawa da tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ke jagoranta.

Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan, Mamman Mohammed, ya fitar a Damaturu ranar Asabar.

Google search engine

Kamfanin dillancin labaran na Nijeriya ya bayar da rahoton cewa wani labari da yake yawo Gwamna Mai Mala Buni da wasu gwamnonin APC hudu sun kammala shirye-shiryen sauya sheka zuwa jam’iyyar adawa ta PDP da kuma shiga jam’iyyar kafin zaben 2027.

Sai dai Mamman ya bayyana labarin matsayin kage kuma baya da tushe.

Ya ce wanda ya bayar da labarin bai da wani kusanci da gwamnan balle ya bayar da labarin yana shirin sauya sheka zuwa wata jam’iyya.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Dan majalisar wakilan Nijeriya ya sauys sheka daga PDP zuwa ADC

Dan majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Tambuwal/Kebbe a jihar Sokoto, Abdussamad Dasuki ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar PDP, inda ya koma ADC. A cikin wasiƙar...

Sanata Wamako ya raba wa marayu su 10,000 tallafin N1,000 kowane a jihar Sokoto

Tsohon gwamnan jihar Sokoto kuma Sanata mai wakiltar Sokoto ta Arewa, Aliyu Magatakarda Wamakko, ya bayar da tallafin miliyan 10, ga mutane dubu 10 da...

Mafi Shahara