DCL Hausa Radio
Kaitsaye

APC da PDP aƙidarsu daya a siyasance – Gwamna Umo Eno na jihar Akwa Ibom

-

Gwamna Umo Eno na Jihar Akwa Ibom ya ce jam’iyyarsa ta PDP da jam’iyyar APC na da akidar siyasa iri daya.

Hakan na zuwa ne a yayin da ake ta rade-radin cewa yana shirin sauya sheka zuwa jam’iyyar APC mai mulki a Nijeriya.

Google search engine

Gwamna Eno,ya kalubalanci kowa da kowa da ya tabbatar masa da akasin haka cewa jam’iyyun biyu ba su kamanceceniya da juna a siyasance.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

George Akume Har Yanzu Shi Ne Sakataren Gwamnatin Tarayya – Fadar Shugaban Kasa

Fadar Shugaban Nijeriya ta musanta jita-jitar da ke yawo cewa an sauke Sanata George Akume daga matsayin Sakataren Gwamnatin Tarayya (SGF). A wata sanarwa da mai...

Yawaita buga sabbin takardun kudi da da aka rika yi a gwamnatin Buhari ne ya gurgunta darajar Naira – Oshiomhole

Sanata Adams Oshiomhole, ya zargi tsohuwar gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari da taka raws wajen gurgunta tattalin arziki Nijeriya Ya bayyana hakan a wani taro...

Mafi Shahara