DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Sake zaben Tinubu a 2027 tamkar lalata ragowar hadin kan ’yan Najeriya ne – Elrufa’i

-

Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya gargadi cewa sake zaben Shugaba Bola Ahmed Tinubu da jam’iyyar APC a 2027 zai lalata ragowar hadin kai da zaman lafiya a Najeriya.

Da yake jawabi a wani taron jam’iyyar adawa ta ADC a Sokoto, El-Rufai ya ce ba wai yana siyasa don kansa ba ne, sai dai don gyara kura-kuran gwamnati mai ci.

Google search engine

Rahoton jaridar Daily Trust ya malam Nasiru na bayyana cewa gwamnatin yanzu na barazana ga makomar kasa, kuma ya sha alwashin hada kai da sauran ‘yan Najeriya don kawar da APC daga mulki.

El-Rufai ya fice daga jam’iyyar APC a watan Maris 2025 zuwa jam’iyyar SDP, yana mai bayyana rashin jin dadinsa da salon mulkin gwamnatin Tinubu.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Babu adawa a jihar Plateau a zaben 2027 – Caleb Muftwang

Gwamnan Jihar Plateau, Caleb Manasseh Mutfwang, ya bayyana cewa zuwa zaben 2027 jam’iyyarsa ba za ta samu adawa a jihar ba. Ya fadi hakan ne...

Obasanjo ya musanta rubuta sanarwar mutuwarsa

Tsohon Shugaban Nijeriya, Olusegun Obasanjo, ya musanta wani rubutu da ke yawo a kafafen sada zumunta da ke ikirarin cewa ya fitar da sanarwar mutuwarsa. Rubutun...

Mafi Shahara