DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Peter Obi ba zai iya samun kuri’un Arewa ba – Inji Festus Keyamo

-

Ministan sufurin jiragen sama kuma jigo a gwamnatin Tinubu, Festus Keyamo, ya bayyana cewa dan takarar adawa Peter Obi ba zai iya samun kuri’u sosai a yankin Arewa ba kamar yadda shugaban kasa Bola Tinubu zai iya yi a zaben 2027.

A wata hira da aka yi da shi a shirin Sunday Politics na Channels Television, Keyamo ya ce jam’iyyar APC da shugaban kasa Tinubu na da goyon bayan siyasa da tsari a Arewa wanda zai ba su damar sake samun nasara.

Ya kuma ce sabon kawancen jam’iyyun adawa da aka kafa karkashin jam’iyyar ADC ba zai je ko ina ba saboda rashin farin jinin su a fadin kasar.

Ukashatu Ibrahim Wakili
Ukashatu Ibrahim Wakilihttp://dclhausa.com
Ukashatu Wakili, Mataimakin Babban Edita kuma Mai Kula da Shirin Koyon Sanin Makamar Aiki ne a DCL Hausa. A matsayinsa na ƙwararren ɗan jarida yana tsara ayyukan rediyo da kafafen sada zumunta, fassarar labarai, da tabbatar da sahihancin bayanai. Yana jagorantar shirin horaswa ga masu koyon aiki tare da kula da ingancin rubuce-rubuce da shirye-shiryen gidan jaridar.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Babu adawa a jihar Plateau a zaben 2027 – Caleb Muftwang

Gwamnan Jihar Plateau, Caleb Manasseh Mutfwang, ya bayyana cewa zuwa zaben 2027 jam’iyyarsa ba za ta samu adawa a jihar ba. Ya fadi hakan ne...

Obasanjo ya musanta rubuta sanarwar mutuwarsa

Tsohon Shugaban Nijeriya, Olusegun Obasanjo, ya musanta wani rubutu da ke yawo a kafafen sada zumunta da ke ikirarin cewa ya fitar da sanarwar mutuwarsa. Rubutun...

Mafi Shahara