


Ya zuwa yanzu gawarwaki 23 aka lalubo daga cikin ruwan kogin Ouémé na kasar Bénin yayin da ake cigaba da neman 19 a cikin ruwan
- Mutanen sun hadu da ajalinsu ne sakamakon fada wa ruwa da motar kamfanin STM ta Nijar ta yi a cikin kasar Bénin yayin da take kan hanyar zuwa babban birnin Yamai na jamhuriyar Nijar bayan ta huto daga Lomé na Togo



