Kungiyar Manchester City ta tabbatar da cewa dan wasan baya na Portugal, Ruben Dias, ya sanya hannu kan sabon kwantiragi da zai ci gaba da zama a kungiyar har zuwa shekarar 2029.
Dias, gudane daga jiga-jigan masu tsaron bayan Man City tun daga zuwansa, ya kara wa’adin zamansa har zuwa shekaru hudu masu zuwa.