Sign in Welcome! Log into your account your username your password Forgot your password? Get help Password recovery Recover your password your email A password will be e-mailed to you. Wasanni Messi ya fi kowa cin ƙwallaye a wasannin neman gurbin shiga World Cup 2026 Daga Sadeeq Muhammad Fagge - September 10, 2025 FacebookTwitterPinterestWhatsApp Lionel Messi ya kammala wasannin neman cancantar shiga gasar cin kofin duniya ta 2026 a matsayin wanda ya fi zura kwallaye. Leo Messi yana da kwallaye 8, sai mabiyinsa Luis Díaz da ke da kwallaye 7. Miguelito shine na uku da kwallaye 6. FacebookTwitterPinterestWhatsApp Previous articleYajin aikin NUPENG ba zai haddasa karancin mai ba – matatar mai ta DangoteNext articleFadar shugaban Nijeriya ta fitar da jerin wadanda ba za su biya haraji ba Sadeeq Muhammad Faggehttp://dclhausa.com LEAVE A REPLY Cancel reply Comment: Please enter your comment! Name:* Please enter your name here Email:* You have entered an incorrect email address! Please enter your email address here Website: Save my name, email, and website in this browser for the next time I comment. Δ Sabbin Labarai Labarai Har yanzu bamu kammala bincike ba shiyasa bamu gurfanar da El-rufa’i a gaban kotu ba – EFCC Hukumar EFCC, mai yaki a cin hanci da rashawa a Nijeriya ta bayyana dalilin da ya sa har yanzu ba ta kai tsohon gwamnan Kaduna,... February 24, 2026 Labarai Wanene sabon Shugaban Rundunar ‘Yan Sandan Nijeriya, Olatunji Disu? AIG Olatunji Disu ya kasance gogaggen jami’i wanda aka nada don jagorantar rundunar 'yan sandan kasar a matsayin IGP na 23. A cewar fadar shugaban... February 24, 2026 Load more Mafi Shahara Har yanzu bamu kammala bincike ba shiyasa bamu gurfanar da El-rufa’i a gaban kotu ba – EFCC Wanene sabon Shugaban Rundunar ‘Yan Sandan Nijeriya, Olatunji Disu? Shugaba Tinubu ya amince da naɗa Tunji Disu, a matsayin babban Sufeton ‘Yan Sanda na riƙo