DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Kungiyar likitoci masu neman kwarewa a Najeriya ta janye yajin aikin da ta fara

-

Kungiyar likitoci masu neman kwarewa a Najeriya ta bayyana janye yajin aikin gargadi da ta tsunduma kwanaki biyu da farawa.

 

Google search engine

Kungiyar ta kuma bai wa gwamnatin tarayyar kasar wa’adin makonni biyu don biya mata bukatunta.

 

Jaridar Punch ta ruwaito cewa tun a ranar Juma’a 12 ga watan Satumba kungiyar ta fara yajin aikin, kamar yadda shugaban kungiyar Dr. Tope Osundara ya bayyana a cikin wani sako.

 

A cewar sa, gwamnati ta biya wasu daga cikin bukatun da kungiyar ke nema, tare da alkawarta cika sauran, wadanda suka hada da tarin basuka, gyara musu tsarin albashi da dai sauran su.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Babu adawa a jihar Plateau a zaben 2027 – Caleb Muftwang

Gwamnan Jihar Plateau, Caleb Manasseh Mutfwang, ya bayyana cewa zuwa zaben 2027 jam’iyyarsa ba za ta samu adawa a jihar ba. Ya fadi hakan ne...

Obasanjo ya musanta rubuta sanarwar mutuwarsa

Tsohon Shugaban Nijeriya, Olusegun Obasanjo, ya musanta wani rubutu da ke yawo a kafafen sada zumunta da ke ikirarin cewa ya fitar da sanarwar mutuwarsa. Rubutun...

Mafi Shahara