DCL Hausa Radio
Kaitsaye

INEC ta gargadi ‘yan Nijeriya da su yi watsi da sanarwar daukar ma’aikata da ake yi a shafukan sada zumunta

-

Hukumar zaɓen Nijeriya INEC ta yi gargaɗi ga ‘yan Nijeriya da su yi watsi da wata sanarwa da ke nuna za ta dauki ma’aikata da ake yadawa a shafukan sada zumunta.

A wata sanarwa da ta wallafa a shafinta na X a ranar Laraba, INEC ta bayyana cewa wannan sanarwar ta bogi ce.

Google search engine

Sanarwar ta ce an gano cewa masu yaudarar na amfani da wani wani shafin yanar gizo inda suke amfani da damar domin shiga bayanan mutanen da suka shiga shafin.

Hukumar ta yi bayani cewa ba ta da irin wannan shafin kuma a halin yanzu ba ta gudanar da wani shirin ɗaukar ma’aikata.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Babu adawa a jihar Plateau a zaben 2027 – Caleb Muftwang

Gwamnan Jihar Plateau, Caleb Manasseh Mutfwang, ya bayyana cewa zuwa zaben 2027 jam’iyyarsa ba za ta samu adawa a jihar ba. Ya fadi hakan ne...

Obasanjo ya musanta rubuta sanarwar mutuwarsa

Tsohon Shugaban Nijeriya, Olusegun Obasanjo, ya musanta wani rubutu da ke yawo a kafafen sada zumunta da ke ikirarin cewa ya fitar da sanarwar mutuwarsa. Rubutun...

Mafi Shahara