DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Dan majalisar wakilan Nijeriya daga Benue ya fice daga PDP zuwa APC

-

Dan majalisar wakilan Nijeriya mai wakiltar Apa/Agatu da ke jihar Benue, Ojoma Ojotu ya fice daga jam’iyyar PDP tare da komawa APC.

Bayanin sauya shekar dan majalisar na kunshe ne cikin wasikar da mataimakin kakakin majalisar Benjamin Kalu ya karanto yayin zaman zauren na ranar Talata, kamar yadda jaridar Punch ta ruwaito.

Google search engine

Da wannan ficewa ta dan majalisa Ojotu, jam’iyyar APC ta mamaye dukkanin kujerun wakilcin jihar ta Benue a zauren majalisar ta wakilan Nijeriya.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Har yanzu bamu kammala bincike ba shiyasa bamu gurfanar da El-rufa’i a gaban kotu ba – EFCC

Hukumar EFCC, mai yaki a cin hanci da rashawa a Nijeriya ta bayyana dalilin da ya sa har yanzu ba ta kai tsohon gwamnan Kaduna,...

Wanene sabon Shugaban Rundunar ‘Yan Sandan Nijeriya, Olatunji Disu?

AIG Olatunji Disu ya kasance gogaggen jami’i wanda aka nada don jagorantar rundunar 'yan sandan kasar a matsayin IGP na 23. A cewar fadar shugaban...

Mafi Shahara