DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Mutanen yankin Alaska na Amurka ba za su kara ganin hasken rana ba, sai sabuwar shekarar 2026

-

Masana sun bayyana cewa sakamakon karkata da aka samu daga saman duniya, yankin Arctic, rana ba za ta fito ba a garin Utqiagvik na jihar Alaska na tsawon kwanaki 64 masu zuwa.

Sai dai hakan ba yana nufin za a yi duhu baki daya ba, domin garin zai rika samun wasu awanni na abin da ake kira “hasken asuba na fari” ‘civil twilight’ a turance wato hasken shuÉ—i mara kaifi da ake gani kafin fitowar rana, kamar yadda shafin Fox Weather ya wallafa.

Google search engine

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Dan majalisar wakilan Nijeriya ya sauys sheka daga PDP zuwa ADC

Dan majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Tambuwal/Kebbe a jihar Sokoto, Abdussamad Dasuki ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar PDP, inda ya koma ADC. A cikin wasiƙar...

Sanata Wamako ya raba wa marayu su 10,000 tallafin N1,000 kowane a jihar Sokoto

Tsohon gwamnan jihar Sokoto kuma Sanata mai wakiltar Sokoto ta Arewa, Aliyu Magatakarda Wamakko, ya bayar da tallafin miliyan 10, ga mutane dubu 10 da...

Mafi Shahara