DCL Hausa Radio
Kaitsaye

An shirya wa Shugaban jamhuriyar Niger tarba ta musamman a Aaljeria

-

Shugaban Niger, Janar Abdurahamane Tiani, ya isa Algeria ranar Lahadi, 15 ga Fabrairu, 2026.

Inda ya samu tarba ta musamman daga Shugaba Abdelmadjid Tebboune na Algeria.

Google search engine

Ziyarar ta aiki da karfafa alaka wadda jaridar CNSP ta ambato na daga cikin kokarin karfafa dangantaka da hadin kai tsakanin kasashen Niger da Algeria, a cikin muradin amfanin al’ummomin kasashen biyu.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

A binciki musabbabin ibtila’in da ya afku a kasuwar Singa jihar Kano – Tinubu

Shugaban kasa, Bola Tinubu, ya jajanta wa ‘yan kasuwa da al’ummar jihar Kano kan mummunar asarar 'yan kasuwa suka yi a kasuwar Singer a karshen...

Obama ya yi tir da zarafin da Trump ya yi masa shi da mai dakinsa

Tsohon shugaban kasar Amurka Barack Obama ya yi tir da yadda aka yi amfani da hoton sa da matarsa, Michelle Obama, a wani bidiyo da...

Mafi Shahara