DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Shugaba Tinubu ya taya waɗanda suka samu nasara a zaɓukan Abuja, Kano da Rivers, murna

-

Shugaba Tinubu ya taya waɗanda suka samu nasara a zaɓen ƙananan hukumomin Abuja da kuma zaɓen cike gurbi da aka gudanar a jihohin Kano da Rivers.

Shugaban ƙasar ya bayyana cewa sakamakon zaɓukan na nuna ci gaban dimokiraɗiyya da yanayin siyasa a ƙasar, inda ya buƙaci dukkan ɓangarori su mutunta zaɓen da masu kaɗa kuri’a suka yi.

Google search engine

Haka kuma, Tinubu ya yaba da jagorancin ministan Abuja Nyesom Wike, yana mai cewa rawar da ya taka ta taimaka wajen tabbatar da tsari, zaman lafiya da nasarar gudanar da zaɓen cikin kwanciyar hankali.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Jam’iyyar PDP za ta ƙalubalanci zaɓen ƙananan hukumomin da aka gudanar a Abuja

Jam’iyyar PDP ta ce ta shirya lauyoyi na musamman domin shigar da ƙorafe ƙorafe sakamakon zaɓen ƙananan hukumomin Abuja. Jam’iyyar ta ce ta ɗauki wannan mataki...

Asusun ba da lamuni na Duniya zai tallafawa Nijar da dalar Amurka miliyan 91

Asusun ba da lamuni na Duniya ya cimma yarjejeniya da hukumomin ƙasar Nijar, a wani shiri na bayar da wasu tallafi ga kasar, inda Nijar...

Mafi Shahara