Wasu shugabanni a jam’iyyar APC, ƙarƙashin APC Leaders Forum da Tinubu/Shettima Solidarity Movement, sun buƙaci Shugaba Tinubu da ya gaggauta cire Nyesom Wike daga...
Gwamnatin Nijeriya ta bayyana cewa an kammala dukkan matakai tsaruka domin biyan alawus-alawus na wasannin Super Eagles a gasar AFCON 2025, inda ta ce...
Majalisar Dokokin jihar Rivers ta fara shirin tsige Gwamna Siminalayi Fubara tare da mataimakiyarsa Ngozi Oduh, bisa zargin aikata manyan laifuka da saba wa...