DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Saturday, April 11, 2026
HomeLabaraiYahaya Bello ya shiga hannun hukumar EFCC

Yahaya Bello ya shiga hannun hukumar EFCC

Tsohon gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello ya shiga hannun hukumar EFCC mai yaƙi da cin hanci da rashawa a Nijeriya bisa zargin badakalar kudade. 
Jaridar Dailytrust ta ruwaito cewar jami’an hukumar na yi wa tsohon gwamnan tambayoyi.
Wasu rahotanni sun ce hukumar ce ta kama shi, inda wasu ke cewa Yahaya Bello ne ya kai kan sa ofishin hukumar tare da lauyoyinsa.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata