Monday, April 6, 2026
HomeUncategorizedMatsin rayuwa: ya kamata ka ba da fifiko ga walwalar al'ummar Nijeriya...

Matsin rayuwa: ya kamata ka ba da fifiko ga walwalar al’ummar Nijeriya – shawarar Osinbajo ga Tinubu

 Tsohon mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya bukaci shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya mayar da hankali wajen inganta walwalar ‘yan Nijeriya a daidai lokacin da kasar ke fama da matsin tattalin arziki.

Osinbajo ya bayyana hakan ne a wani taron mata yan kasuwa na shekarar 2024 da aka gudanar a Abuja babban birnin Nijeriya. 

‘Yan Nijeriya dai na ci gaba da fuskantar matsalar hauhawar farashin kayayyakin masarufi a fadin kasar da ma matsalar karyewar darajar Na

ira 

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata