DCL Hausa Radio
Kaitsaye

CAF ta dakatar da kocin Senegal Pape Thiaw wasanni biyar da tara

-

Hukumar kwallon kafa ta nahiyar Afrika CAF ta dakatar da kocin Senegal, Pape Thiaw, wasanni guda biyar tare da cinsa tarar dala $100,000, bisa zargin aikata rashin da’a a yayin wasan ƙarshe na gasar kofin Afrika AFCON, da aka buga tsakanin Senegal da Morocco.

Rahotanni daga CAF sun nuna cewa an dauki matakin ne bayan da Thiaw ya umurci ‘yan wasansa su fice daga fili yayin wasan karshe da Morocco, abin da hukumar ta bayyana a matsayin saba wa dokokin wasanni da cin mutuncin gasar.

Google search engine

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Dan majalisar wakilan Nijeriya ya sauys sheka daga PDP zuwa ADC

Dan majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Tambuwal/Kebbe a jihar Sokoto, Abdussamad Dasuki ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar PDP, inda ya koma ADC. A cikin wasiƙar...

Sanata Wamako ya raba wa marayu su 10,000 tallafin N1,000 kowane a jihar Sokoto

Tsohon gwamnan jihar Sokoto kuma Sanata mai wakiltar Sokoto ta Arewa, Aliyu Magatakarda Wamakko, ya bayar da tallafin miliyan 10, ga mutane dubu 10 da...

Mafi Shahara