DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Asusun ba da lamuni na Duniya zai tallafawa Nijar da dalar Amurka miliyan 91

-

Asusun ba da lamuni na Duniya ya cimma yarjejeniya da hukumomin ƙasar Nijar, a wani shiri na bayar da wasu tallafi ga kasar, inda Nijar za ta karɓi kusan dala miliyan 91 wato sama da biliyan 50 na FCFA.

A cewar IMF, ana sa ran tattalin arzikin Nijar zai haɓaka da kashi 6.7% zuwa shekarar 2026, duk da ƙalubalen tsaro da sauyin yanayi da kasar ke fuskanta.

Google search engine

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Jami’an tsaron Chadi hudu sun kwanta dama a wata fafatawa da wasu mahara a arewacin kasar

Lamarin ya faru ne da yammacin ranar 17, ga watan Febarairun da muke ciki a lokacin da wata motar jigilar wani kamfani ke cikin tafiya...

Masu zanga zanga a Sénégal na neman adalci ga dalibin Jami’ar Cheikh Anta Diop ta birnin Dakar da aka halaka

Masu zanga zangar da suka hada da magoya bayan jam'iyya mai mulki ta Pastef sun amsa kiran wata hadaka ce ta dalibai da 'yan fafutikar...

Mafi Shahara