DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Hukumar tace fina-finai ta Kano ta soke lasisin wani gidan gala bisa dalilai na tsaro

-

Hukumar Tace Fina-finai ta Jihar Kano ta soke lasisin gudanar da ayyukan wani gidan gala mai suna Sunsiro Entertainment, wanda ke kan titin Yahaya Gusau, Sharada, Kano.

Daukar matakin ya biyo bayan samun korafe-korafe kan tarbiyya tare da sahihan rahotannin tsaro daga al’ummar yankin da abin ya shafa.

Google search engine

A cikin wata sanarwa da jami’in yaɗa labarai na hukumar Abdullahi Sani Sulaiman ya fitar, ya bayyana cewa shugaban hukumar, Abba El-Mustapha, ya amince da matakin ne bisa ga sakamakon binciken da ke kunshe a cikin rahoton ’yan sanda da kuma shawarwarin da kwamitin sa ido na hukumar ya gabatar.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Dimukuradiyyar Nijeriya na cikin barazana a mulkin Tinubu – Atiku Abubakar

Tsohon mataimakin shugaban Nijeriya Atiku Abubakar ya nuna damuwa kan karancin fitowar masu kada kuri'a a zaben da aka gudanar ranar Asabar a Abuja. Cikin wani...

Hukumar NERC ta gargadi masu kai wa wadanda wutar lantarki ta ja dauki

Hukumar kula da wutar lantarki ta Nijeriya NERC ta yi gargadi ga masu yunkurin kai wa wadanda wuta ta ja dauki ba tare da bin...

Mafi Shahara