DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Sojojin da ke mulki a Nijar, Mali da Burkina Faso sun ƙaƙaba harajin kashi 0.5 ga kayan da suka fito daga Nijeriya da kasashen ECOWAS

-

Kasashen Mali, Burkina Faso da Nijar sun sanar da sabon harajin kashi 0.5 cikin 100 kan kayayyakin da ake shigowa da su daga Nijeriya da sauran kasashe mambobin kungiyar ECOWAS. 
Wannan na zuwa ne a daidai lokacin da kasashen da sojoji ke mulkinsu, ke kokarin samar da kudade ga sabuwar kungiyar kasashe uku bayan ficewa daga cikin ECOWAS.
A cewar wata sanarwa da kasashen suka fitar, an amince da harajin ne a ranar Juma’a kuma zai fara aiki nan take, kamar yadda gidan talabijin na Channels ya ruwaito.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Rashin tabbas da matsalolin tsaro na barazana ga burin ECOWAS na 2050 – Shugaban ECOWAS, Touray

Shugaban kungiyar ECOWAS, Omar Touray, ya ce rashin tabbas a duniya, matsalolin tsaro da matsin tattalin arziki na hana kungiyar cimma burinta na Vision 2050,...

An yi ajalin wata mace mai juna biyu da wani karamin yaro a cikin birnin Kano

Al’ummar Sheka Sabuwar Gandu a karamar hukumar Kano Municipal sun shiga firgici a daren Asabar bayan wasu da ba a san ko su waye ba...

Mafi Shahara