DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Kada mahajjaci ya rike kudin da suka wuce Riyal 60,000 a kasar Saudiyya – Jan hankalin NAHCON ga Alhazan Nijeriya

-

Hukumar kula da aikin hajji ta Nijeriya NAHCON ta shawarci mahajjatan kasar da su guji daukar kudi sama da Riyal 60,000 na Saudiyya domin gudanar da aikin hajjin 2025.

Hukumar NAHCON ta bayar da wannan shawara ne a cikin wata sanarwa da jami’in hulda da jama’a na hukumar, Malam Shafil Mohammed, ya fitar a Abuja.

Mohammed ya gargadi mahajjata da su guji daukar makudan kudade a jikinsu.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Dimokradiyya ta fi kyau da Nijeriya ba mulkin soja ba – Yakubu Gowon

Tsohon shugaban kasa na mulkin soja a Nijeriya Janar Yakubu Gowon mai ritaya, ya bayyana cewa duk da cewar dimokuradiyya tana da kura-kurai, lokaci ya...

Daliban da suka rubuta jarabawar JAMB sun nemi da a soke sakamakon da aka fitar

Wasu daga cikin daliban da suka rubuta jarabawar JAMB da ke ba da damar samun gurbin karatu a manyan makarantun gaba da sakandare ta shekarar...

Mafi Shahara