Monday, April 6, 2026
HomeLabaraiTayar jirgin Max Air ta fashe yana dauke da fasinjoji 53 a...

Tayar jirgin Max Air ta fashe yana dauke da fasinjoji 53 a filin jirgin sama na Malam Aminu Kano

Rahotanni sun tabbatar da fashewar tayar jirgin saman kamfanin Max Air dake dauke da fasinjoji 53 a filin jirgin sama na Malam Aminu Kano dake jihar Kano.
Tayar jirgin ta fashe ne daren jiya Talata da karfe 10:57, lokacin da jirgin da ya taso daga filin jirgin sama na Murtala Muhammad dake Lagos ke kokarin sauka a Kano.
Sai dai dukkanin fasinjojin dake cikin jirgin ba wanda ya ji rauni ko asarar rai.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata