TRT Africa ta ba da labarin cewa Netanyahu wanda a kwanakin baya aka yi wa tiyatar mafitsara sannan kuma aka saka masa na’ura a zuciyarsa domin taimaka wa bugun zuciyarsa, likitoci a halin yanzu sun gano yana fama da kumburin hanji.
Ƙarin bayani ya fito kan rikicin da ya yi sanadiyyar mutuwar wani ɗan kasuwa, Sodiq Ibrahim, a yankin Mandillas na tsibirin Lagos a ranar Laraba.
Binciken...