DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Tattalin arzikin Nijeriya zai karu da kashi 5.5 – Cibiyar tattalin arziki NESG

-

Cibiyar tattalin arziki ta Nijeriya ta yi hasashen cewa tattalin arzikin kasar zai iya karuwa da kashi 5.5 a ma’aunin GDP idan aka dore da sauye-sauyen tattalin arzikin da ake yi.
Wannan na kunshe a cikin wani kundin hasashe na shekara ta 2025 da cibiyar ta kaddamar.
Shugaban Cibiyar Dr. Olusegun Omisakin, ya ce sun yi amannar idan aka ci gaba da fito wa da tsare-tsaren tattalin arziki Nijeriya za ta samu ci gaba.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Yawan malaman kula da lafiya ‘yan Nijeriya da ke aiki a Ingila ya kai 16,00 – Rahoton Jaridar Punch

Akalla ma’aikatan jinya da ungozoma 16,156 ‘yan Nijeriya sun samu lasisin aiki a kasar Birtaniya tsakanin 2017 zuwa 30 ga Satumba, 2025, a cewar bayanan...

Cin hanci da rashawa na boye irin albarkar da Allah Ya ajiye a Nijeriya in ji shugaban hukumar EFCC

Shugaban Hukumar EFCC, Ola Olukoyede, ya ce cin hanci da rashawa na boye albarkar da Allah Ya yi wa Nijeriya tare da hana ƙasar cimma...

Mafi Shahara