DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Saturday, April 11, 2026
HomeLabaraiGwamnatin Nijeriya ta ba da kwangilar sanya wa gidaje, asibitoci, makarantu da...

Gwamnatin Nijeriya ta ba da kwangilar sanya wa gidaje, asibitoci, makarantu da ofisoshin gwamnati milyan 3 intanet

Gwamnatin Nijeriya ta sanya hannu kan wata yarjejeniya da kamfanin sadarwa WIOCC domin haɗa gidaje miliyan uku da yanar gizo.
Ministan sadarwa da tattalin arziki na zamani Dr. Bosun Tijani, ne ya bayyana hakan a Abuja.
Yace yarjejeniyar ta dala miliyan 10, za ta tabbatar da cewa an sanya wa gidaje, asibitoci, makarantu da ofisoshin gwamnati milyan 3 intanet.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata