DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Kungiyar iyayen daliban Zamfara 88 da ke makale a Cyprus ta nemi agajin gwamnati

-

Kungiyar iyayen daliban Zamfara da ke karatu a Cyprus ta roƙi Gwamnan jihar, Dauda Lawal, da ya biya bashin da ya kai fiye da Naira biliyan 1 da ake binsu, domin ɗaliban su samu damar ci gaba da karatu.

Shugaban ƙungiyar, Ibrahim Tudu, ya bayyana cewa ɗaliban sun shiga mawuyacin hali sakamakon ƙarewar kuɗin makaranta, izinin zama, da na haya, tare da fama da ƙarancin abinci.

Google search engine

A cewar rahoton jaridar Premium Times, Ibrahim Tudu ya musanta rahotannin da ke cewa gwamnatin jihar ta riga ta biya Naira miliyan 290, amma ɗaliban sun ƙi komawa gida duk da basu tikitin jirgi.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Babu adawa a jihar Plateau a zaben 2027 – Caleb Muftwang

Gwamnan Jihar Plateau, Caleb Manasseh Mutfwang, ya bayyana cewa zuwa zaben 2027 jam’iyyarsa ba za ta samu adawa a jihar ba. Ya fadi hakan ne...

Obasanjo ya musanta rubuta sanarwar mutuwarsa

Tsohon Shugaban Nijeriya, Olusegun Obasanjo, ya musanta wani rubutu da ke yawo a kafafen sada zumunta da ke ikirarin cewa ya fitar da sanarwar mutuwarsa. Rubutun...

Mafi Shahara