DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Kudaden FAAC da gwamnatocin Nijeriya ke rabawa sun ragu da biliyan N303 a watan Disamban 2024

-

Gwamnatin tarayya da jihohi da kuma kananan hukumomin Nijeriya sun raba kudaden shiga da kasar ta samu a watan Disamban 2024 da yawansu ya kai naira tiriliyan 1.424. 
Sai dai idan aka kwatanta da naira tiriliyan N1.727 da aka raba na watan Nuwamba, an samu ragin naira biliyan N303, kusan kashi 17.54 kenan, a cewar jaridar Punch.
Wani bayani da daraktan yada labarai na ofishin Akanta Janar na tarayya Bawa Mokwa ya fitar, ya ce an raba kudaden ne a yayin zaman kwamitin rabon tattalin arzikin kasa FAAC da aka gudanar a Abuja a wannan Jumu’ar.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Har yanzu bamu kammala bincike ba shiyasa bamu gurfanar da El-rufa’i a gaban kotu ba – EFCC

Hukumar EFCC, mai yaki a cin hanci da rashawa a Nijeriya ta bayyana dalilin da ya sa har yanzu ba ta kai tsohon gwamnan Kaduna,...

Wanene sabon Shugaban Rundunar ‘Yan Sandan Nijeriya, Olatunji Disu?

AIG Olatunji Disu ya kasance gogaggen jami’i wanda aka nada don jagorantar rundunar 'yan sandan kasar a matsayin IGP na 23. A cewar fadar shugaban...

Mafi Shahara