DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Hauhawar farashin abinci ya ragu a 2024 da kashi biyu cikin dari idan aka kwatanta da 2023 – MDD

-

 

Kayan Abinci

Google search engine

Wani rahoto na hukumar kula da abinci ta Majalisar Dinkin Duniya ya nuna cewa hauhawar farashin kayayyakin abinci ya ragu da kashi 2.1 cikin 100 a shekarar 2024 idan aka kwatanta da na shekarar da 2023.

Farashin kayan abincin dai yana kashi 122.0 a cikin 2024, wanda ya ragu kan kaso 2.6 cikin ɗari, a shekarar 2023.

Duk da raguwar da aka samu cikin shekara daya, hauhawar farashin kayan abinci ya tashi a watannin shekarar 2024, inda alkaluman ya nuna sun karu da kaso 117.6 daga watan Janairu zuwa 127.0 a watan Disamba, karin kashi 6.7 cikin 100 na abubuwan da suka hada da nama, mai sauran kayan abinci.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Gwamnatin Nijar ta kaddamar da sabon ofishin kamfanin shinkafar gida

Ministan kasuwancin jamhuriyar Nijar, Malam Abdoulaye Seydou ya jagoranci kaddamar da sabon ofishin kamfanin shinkafar gida a babban birnin Yamai a ranar Litinin 13 ga...

Gwamnatin Nijeriya za ta dauki mataki kan barnar kudaden shiga a bangaren hakar ma’adanai

Ministan ma’adanai, Dele Alake, ya bayyana cewa gwamnatin Nijeriya na shirin kafa sabuwar hukuma da za ta rika sa ido kan fitar da ma’adanai kafin...

Mafi Shahara