DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Akwai wadanda suka cancanci tsaya mana takarar shugabancin Nijeriya a 2027 bayan Goodluck – PDP

-

Jam’iyyar PDP ta ce akwai wadanda suka cancanci tsaya mata takarar shugabancin Nijeriya a zaben 2027, baya ga tsohon shugaban kasar Goodluck Jonathan.

Sakataren jam’iyyar na kasa Debo Ologunaba ne ya bayyana haka, yana mai cewa PDP tana da gwamnoni da kuma wasu manyan ‘yan siyasa da suke da gogewar da za su iya tsaya mata takarar shugabancin Ć™asar a zaben 2027 da ke tafe kasa da shekaru biyu, kamar yadda The Nation ta ruwaito.

Google search engine

Haka kuma, ya ce babu wanda zai hana su gudanar da babban taron jam’iyya a ranar 15 da 16 ga watan Nuwamba, wanda aka shirya gabatarwa a jihar Oyo.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Babu adawa a jihar Plateau a zaben 2027 – Caleb Muftwang

Gwamnan Jihar Plateau, Caleb Manasseh Mutfwang, ya bayyana cewa zuwa zaben 2027 jam’iyyarsa ba za ta samu adawa a jihar ba. Ya fadi hakan ne...

Obasanjo ya musanta rubuta sanarwar mutuwarsa

Tsohon Shugaban Nijeriya, Olusegun Obasanjo, ya musanta wani rubutu da ke yawo a kafafen sada zumunta da ke ikirarin cewa ya fitar da sanarwar mutuwarsa. Rubutun...

Mafi Shahara