DCL Hausa Radio
Kaitsaye

NAFDAC ta kwace kayayyakin abinci marassa rijista na N3.8bn

-

Ofishin hukumar NAFDAC 

Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna a Nijeriya ta kama wasu kayayyakin abinci marassa rajista da kudin su suka kai Naira biliyan 3.8 a wani rumbun ajiye-ajiye a jihar Legas.

Google search engine

Hukumar ta bayyana hakan ne a cikin wata sanarwa da ta fitar ta shafin ta na X a ranar Talata.

Sanarwar ta ce jami’an hukumar sun kai samame a wani kantin sayar da kayayyaki a kasuwar Apongbon Oke Arin, biyo bayan wani rahoton sirri da ta samu.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Za mu kai ƙarar APC gaban ECOWAS kan musguna wa mambobinmu – Jam’iyyar ADC

Jam’iyyar haɗaka ta ADC ta ce za ta kai ƙorafi gaban Ƙungiyar ci-gaban kasashen yammacin Afrika ECOWAS da sauran ƙasashen duniya kan hare-haren da ake...

ADC ta dakatar da Dr. Sule-Iko daga jam’iyyar a jihar Kebbi

Jam’iyyar ADC reshen jihar Kebbi ta sanar da dakatar da Dr. Sule-Iko Sadeeq S. Sami daga jam’iyyar nan take, saboda abin da ta kira ya...

Mafi Shahara