DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Naira biliyan N845b aka ware domin domin aiwatarda mafi karamcin albashi a kasafin kudin 2025 – Jaridar TheNation

-

Gwamnatin tarayya ta ware naira biliyan N845,284,513,819 domin aiwatar da sauye-sauyen mafi karancin albashin 70,000 da a ka yi a bayannan.
Wannan na kunshe ne a cikin kasafin kudin shekara ta 2025 wanda shugaban kasa ya gabatarwa majalisar dokokin kasar a ranar Laraba.
Tuni dai da majalisar dattawa da majalisar wakilai su ka amince kudurin kasafin kudin ya tsallaka zuwa karatu na biyu.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Real Madrid za ta bayar da aron dan wasan gaba Endrick

Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta bayyana shirin bayar da aron matashin dan wasanta na gaba Endrick.   Jaridar Punch ta ruwaito cewa tuni Real Madrid...

Goyon bayan Atiku ga Obi zai kawo karshen mulkin Tinubu a 2027 – Jam’iyyar Labour

Jam'iyyar Labour party ta bayyana cewa ta hanyar hada kai ne kawai za a iya kawo karshen mulkin shugaban Nijeriya Bola Tinubu a 2027. Tsagin jam'iyyar...

Mafi Shahara