DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Kuncin da talaka zai shiga ya sa Buhari ya ki cire tallafin man fetur – Adesina

-

Femi Adesina

Tsohon mai ba tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari shawara na musamman kan harkokin yada labarai da wayar da kan jama’a, Femi Adesina, ya bayyana ubangidan na shi a matsayin masoyin talaka. 

Google search engine

Adesina ya ce irin wannan la’akari ne ya sa ya yanke shawarar kin cire tallafin man fetur a matsayinsa na shugaban Najeriya.

Femi Adesina ya bayyana hakan ne a wani taron karramawa da aka yi wa Buhari wanda ya cika shekaru 82 a duniya.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

NAHCON ta gargadi maniyyata Hajjin 2026 na Nijeriya kan yin rijista da wuri

By Fatima Aminu Dabo Hukumar jin daɗin alhazai ta kasa NAHCON ta sanar da jadawalin aikin Hajjin 2026, inda ta bayyana cewa 20 ga Maris, 2026...

Ana ci gaba da neman wata dattijuwa bayan kifewar kwale-kwale dauke da fasinja 11 a Sokoto

An gano gawar wani matashi mai shekara 29 da ya rasa ransa a wani hatsarin jirgin ruwa da ya afku a Jihar Sokoto.Lamarin ya faru...

Mafi Shahara