DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Hukumar EFCC ta kama ‘yan kasar waje 193, da wasu 599 bisa zargin zamba

-

Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta Nijeriya EFCC ta sanar da kama mutum 792 bisa zarge-zargen zamba a harkar kudaden kiripto da kuma soyayya.
Daraktan hulda da jama’a na rundunar Wilson Uwujaren, shi ne ya bayyana hakan ga manema labarai a Lagos.
Ya ce an kama wadanda ake zargin ne a yayin wani gagarumin samame da jami’an hukumar su ka kai maboyar masu aikata zamba, cikin wani gida mai hawa bakwai a unguwar Victoria Island da ke Lagos.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Ramaphosa ya yi Allah-wadai da kama Maduro da Amurka ta yi

Shugaban ƙasar Afirka ta Kudu, Cyril Ramaphosa, ya yi kakkausar suka kan matakin da Amurka ta ɗauka na kama Shugaban ƙasar Venezuela, Nicolas Maduro. Ramaphosa ya...

Sojoji sun ceto mutane shida da aka sace a Kaduna

Dakarun rundunar Operation Fansar Yamma sun samu nasarar ceto mutane shida da aka sace a wani sumame da suka gudanar a yankunan Kajuru da Kujama...

Mafi Shahara