Monday, April 6, 2026
HomeLabarai'Yan sanda sun rufe kofar shiga Masarautar Bichi

‘Yan sanda sun rufe kofar shiga Masarautar Bichi

Jami’an tsaron ‘yan sanda sun rufe kofar shiga masarautar Bichi gabanin zuwa Sabon Hakimin yankin.
Jami’an kuma sun umurci masu unguwannin da suka taro domin tarbonsa su fice daga masarautar.
Sai dai shugaban karamar hukumar Bichi Alhaji Hamza Mai fata, ya sanarda dage ranar tarbon sabon hakimin da aka shirya yi a yau Jumu’a tare da kira ga al’umma su kasance masu bin doka da oda.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata