DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Salisu Ado

115 POSTS0 COMMENTS
http://dclhausa.com

Gwamnatin Kano za ta sake aurar da mutane 2,000 a jihar

Gwamnatin Jihar Kano ta umarci hukumar Hisbah da ta fara shirin daura aure ga mutane 2,000 a karkashin shirin gwamnati na auren gangami da...

Talauci na karuwa a Nijeriya duk da tsare-tsaren Tinubu – Bankin Duniya

Bankin Duniya ya ce duk da karin kudaden shiga da kuma aiwatar da tsare-tsaren bunkasa tattalin arziki, har yanzu mutane miliyan 139 a Nijeriya...

Ministan Tinubu ya yi murabus

Ministan Kimiyya, Fasaha da Kirkire-kirkire na Najeriya Geoffrey Nnaji ya yi murabus daga mukaminsa biyo bayan cece-kuce kan zargin sa da yin amfani da...

Wani lauya ya nemi kotu ta hana Jonathan takarar shugabancin Nijeriya a 2027

Wani lauya mai suna Johnmary Jideobi ya garzaya babbar kotun Abuja yana neman ta hana tsohon shugaban Najeriya Goodluck Jonathan tsayawa takarar shugaban kasa...

Za mu kara shiga yajin aiki muddin aka sake dakatar da ma’aikatanmu – PENGASSAN

Kungiyar manyan ma’aikatan mai da iskar gas PENGASSAN, ta kalubalanci fadar shugaban Nijeriya bisa kalaman mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima kan rikicinsu da matatar...

Kungiyar gwamnoni da ta dattawan Arewacin Nijeriya za su kafa majalisar ci-gaban yankin

Kungiyar dattawa da ta gwamnonin Arewacin Najeriya sun amince da kafa majalisar ci-gaban yankin, wadda za ta taimaka wajen bunkasa tattalin arzikinsa. Matakin ya biyo...

Wasu tsoffin hafsoshin sojin Nijeriya sun goyi bayan bukatar ayyana dokar ta baci kan matsalar tsaro

Wasu tsofaffin hafsoshin tsaron sun goyi bayan kiran da tsohon hafsan tsaron Nijeriya Janar Lucky Irabor mai ritaya ya yi, na gwamnati ta ayyana...

NNPCL zai fara hako gangar mai miliyan 1.8 a duk rana a Najeriya – Ojulari

Shugaban kamfanin man fetur na Najeriya NNPCL Bashir Ojulari, ya ce suna shirin kara adadin ganagar man da ake hakowa zuwa miliyan 1 da...

Most Popular

spot_img