DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeBabban Labarinmu

Babban Labarinmu

Kananan hukumomi 3 sun kara yin sulhu da ‘yan bindiga a jihar Katsina

An cimma yarjejeniyar sulhu tsakanin shugabannin al’umma da wasu ’yan bindiga a kananan hukumomin Malumfashi, Funtua da Bakori ta Jihar Katsina domin dakile hare-hare...

Gwamnatin Nijeriya ta yi barazanar hana ASUU albashi idan ta tafi yajin aiki

Gwamnatin Nijeriya ta ja kunnen ƙungiyar malaman jami’o’i ta ƙasa, wato ASUU, cewa za ta aiwatar da tsarin “ba aiki, ba albashi” idan malaman...

ASUU ta ayyana yajin aikin gargadi na tsawon makonni biyu a Nijeriya

Kungiyar malaman jami’o’i na Nijeriya ASUU ta yanke shawarar fara yajin aiki na tsawon makonni biyu daga ƙarfe 12 na dare na ranar Litinin,...

Sojoji sun yi ikirarin juyin mulki a kasar Madagascar

Wani sashe na sojin ƙasar Madagascar ya sanar da cewa ya karɓe ikon ƙasar baki ɗaya, abin da shugaban ƙasar Andry Rajoelina ya bayyana...

Maryam Sanda na cikin mutane 82 da shugaba Tinubu ya sassauta wa hukunci

Iyalan Maryam Sanda, wadda aka yanke wa hukuncin kisa a shekarar 2020 bisa laifin ajalin mijinta, ne suka sake neman gwamnati ta yi mata...

Tinubu zai halarci taron zuba jarin ’yan Nijeriya mazauna ƙasashen waje a matsayin babban bako

Shugaban Nijeriya Bola Tinubu zai halarci taron zuba jari na ’yan Nijeriya mazauna ƙasashen waje karo na takwas a matsayin bako na musamman, wanda...

Shugaba Tinubu zai karrama mutane 959 da lambar girmamawa ta kasa

Shugaban Nijeriya, Bola Tinubu ya amince da karrama mutane 959 da lambar girmamawa ta ƙasa a zaman majalisar kolin kasar da ya wakana a...

Talauci na karuwa a Nijeriya duk da tsare-tsaren Tinubu – Bankin Duniya

Bankin Duniya ya ce duk da karin kudaden shiga da kuma aiwatar da tsare-tsaren bunkasa tattalin arziki, har yanzu mutane miliyan 139 a Nijeriya...

Most Popular

spot_img