DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeBabban Labarinmu

Babban Labarinmu

Rahotanni da Hirarrakin DCL Hausa a Bikin Ranar Hausa ta Duniya 2025

  Kowace shekara a ranar 26 ga watan Agusta, al’ummar Hausawa a sassa daban-daban na duniya na murnar bikin Ranar Hausa ta Duniya. A bana,...

Kungiyar ASUU a Nijeriya ta yi barazanar koma wa yajin aiki

Kungiyar malaman jami’o’i a Najeriya ASUU ta yi gargadin cewa za ta iya shiga yajin aikin gama gari, sakamakon gazawar gwamnatin tarayya wajen cika...

Gwamnatin Kano ta yi karin haske kan zargin karkatar da naira biliyan 6.5

Gwamnatin Jihar Kano ta karyata rahotannin da ke yawo a kafafen sada zumunta da wasu shafukan yanar gizo da ke zargin cewa wasu makusantan...

Zan yi takarar shugabancin Nijeriya a zaben 2027 – Atiku Abubakar

Tsohon Mataimakin Shugaban Nijeriya, Atiku Abubakar, ya bayyana cewa zai sake tsayawa takarar shugabancin ƙasar a zaben shekarar 2027. Ya bayyana hakan ne ta bakin...

ADC ta bukaci Tinubu ya ayyana dokar ta-ɓaci a Katsina da Zamfara

Jam’iyyar ADC ta nemi Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ayyana dokar ta-ɓaci a jihohin Katsina da Zamfara, bayan hare-haren Malumfashi da suka yi sanadiyyar...

Fadar shugaban Nijeriya ta musanta zargin PDP na yin danniya a zaben cike gurbi

Kungiyar gwamnonin PDP ta zargi gwamnatin tarayya da aikata danniya, babakere da ɗaukar matakan da suka ce sun saɓa wa dimokuraɗiyya a lokacin zaɓen...

Gwamnonin PDP sun gargadi Wike kan yunkurin kawo cikas ga babban taron jam’iyyar

Kungiyar gwamnonin jam’iyyar PDP ta yi gargaɗi ga Ministan Abuja, Nyesom Wike, da wasu mambobin jam’iyyar kan yunkurin da zai iya lalata babban taron...

Gwamnatin Nijeriya na shirin ciyo bashin dala miliyan 238 daga Japan

Gwamnatin Nijeriya tana tattaunawa da Japan International Cooperation Agency (JICA) kan rancen dala miliyan 238 domin faɗaɗa hanyar sadarwar wutar lantarki ta ƙasa, musamman...

Most Popular

spot_img