DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeKetare

Ketare

Shugaban Senegal Bassirou Diomaye Faye ya gana da Emmanuel Macron a Paris

Shugaban ƙasar Senegal, Bassirou Diomaye Faye, ya gana da takwaransa na Faransa, Emmanuel Macron, a birnin Paris, domin ƙasashen biyu su ƙarfafa dangantaka a...

‘Yan majalisar dattawan kasar Mexico sun ba hammata iska a zauren majalisa

Rahotanni daga Mexico sun bayyana cewa wasu ’yan majalisar dokoki na ƙasar sun rika musayar naushi a a zauren majalisar dattawa a ranar Laraba,...

Ana tuhumar wani dan Nijeriya da ke zaune a kasar Ireland da balle tagogin makwabcinsa

Wani ɗan Nijeriya da ke zaune a birnin Dublin, na kasar Ireland, mai suna Stanley Abayeneme, na fuskantar shari’a bisa zargin kai wa maƙwabcinsa,...

‘Yan sandan kasar Japan sun ba da hakuri bisa wani kamu da suka ce sun yi bisa kuskure

Babban jami’an tsaron kasar Japan ya ba da hakuri ga iyalan wani ɗan kasuwa da aka kama bisa kuskure kuma ya rasu bayan watanni...

Gwamnatin sojin Guinea ta dakatar da manyan jam’iyyu uku a kasar

Gwamnatin sojin kasar Guinea ta dakatar da manyan jam’iyyun siyasa uku na tsawon watanni uku, ciki har da jam’iyyar tsohon shugaban ƙasa Alpha Condé. Wannan...

An kama tsohon shugaban kasar Sri Lanka Wickremesinghe,kan zargin cin hanci

Jami’an sashen binciken laifuka CID,a Sri Lanka sun kama tsohon shugaban ƙasar, Ranil Wickremesinghe, bisa zargin amfani da kuɗaɗen gwamnati ba bisa ka’ida ba. Wickremesinghe,...

Mace mafi tsufa a duniya na bikin cika shekaru 116 a Burtaniya

Mace mafi tsufa a duniya, Ethel Caterham, ta cika shekaru 116 a ranar Alhamis, 21 ga watan Agusta, a ƙasar Burtaniya. Caterham ta gaji kambun...

Saudia Airlines ta rage kuÉ—in tikitin jirage da kashi 50% ga masu zuwa Umrah

Kamfanin jiragen sama na Saudia Airlines ya sanar da rangwamen kuɗin tikitin jiragen sama da kashi 50 cikin 100 ga matafiyan Umrah daga ƙasashe...

Most Popular

spot_img