DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeKetare

Ketare

Trump ya bukaci a gaggauta korar marasa matsuguni wato homeless daga babban birnin Amurka Washington

Shugaban Amurka, Donald Trump, ya umarci a gaggauta korar marasa matsuguni daga birnin Washington DC, yana mai cewa za a samar musu da wuraren...

Filin jirgin saman Mexico ya dakatar da aiki sakamakon ambaliyar ruwa

Filin jirgin saman kasa da kasa na Benito Juarez na birnin Mexico ya dakatar da aiki na sa'o'i da dama a Litinin din nan,...

Mali ta kama sojoji 20 kan zargin yunkurin hambarar da gwamnatin ta Colonel Assimi Goita

Rahotanni sun bayyana cewa rundunar sojin Mali ta kama akalla sojoji 20 da ake zargi da shirin kifar da gwamnatin mulkin soja ta Colonel...

Bangladesh ta mayar wa alhazan 2025 rarar sama da Naira dubu 500

Ma’aikatar Harkokin Addini ta Bangladesh ta mayar da Taka dubu 46,725 ga kowane mahajjacin bana, bayan rage kuɗin masauki a Saudiyya. Jimillar kuɗin da aka...

An ayyana zaman makokin kwanaki uku a Ghana bayan hatsarin jirgin sama

Kasar Ghana ta ayyana zaman makoki na kwanaki uku daga ranar Alhamis 7 ga watan Agusta, biyo bayan wani hatsarin jirgin sama mai saukar...

Kasar Burkina Faso ta sake bude filin wasanta bayan shafe shekaru hudu a rufe

Fitattun 'yan kwallon kafar Afirka da suka hada da Samuel Eto’o na kasar Kamaru da Rigobert Song da Emmanuel Adebayor na kasar Togo da...

An haifi jariri mai shekaru 30 a Amurka

Wani jariri namiji da aka haifa a jihar Ohio da ke Amurka, ya zama “jariri mafi tsufa a duniya” bayan an haife shi daga...

Wata budurwa ta rasu da wayoyin iPhone 26 liƙe a jikinta a ƙasar Brazil

Hukumomi a kasar Brazil sun kaddamar da bincike bayan wata budurwa ‘yar shekara 20 ta rasu kwatsam a cikin wata motar haya, inda daga...

Most Popular

spot_img