DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeKetare

Ketare

Gwamnatin Nijar ta haramta zanga-zangar neman a saki Bazoum bayan shekaru biyu da juyin mulki

Hukumomin birnin Yamai sun dauki matakin hana zanga zangar lumana da kungiyar farar hula ta MINNJE ta kuduri aniyar yi, domin nuna bukatar a...

Firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu ya kamu da cutar kumburin hanji

TRT Africa ta ba da labarin cewa Netanyahu wanda a kwanakin baya aka yi wa tiyatar mafitsara sannan kuma aka saka masa na'ura a...

Shugaban kasar Togo Faure Gnassingbé ya kori sojoji 559 na kasar daga aiki

Sojoji 559 ne shugaban kasar Togo ya dauki matakin kora daga aikin sojan A cewar majiyar hukumomin kasar wannan mataki ya biyo bayan kauracewa...

Trump na fama da matsalar jini a ƙafafu – Fadar White House

Shugaban Amurka Donald Trump ya kamu da matsalar jini a ƙafafu, amma ba mai hatsari ba, a cewar Fadar White House a ranar Alhamis.Mai...

Faransa ta kammala janye dakarunta daga Senegal bayan shafe shekaru 65 a kasar

Gwamnatin Faransa ta kammala janye dakarunta daga ƙasar Senegal bayan shekaru 65 da girka sansanonin soja a ƙasar tun bayan samun ‘yancin kai.A wani...

Birtaniya na shirin ba matasa ‘yan shekaru 16 da 17 damar kada kuri’a lokacin zaɓe

Gwamnatin Birtaniya ta sanar a ranar Alhamis cewa tana shirin sauya dokar zaɓe domin ba wa matasa masu shekaru 16 da 17 damar kada...

An sayar da dutsen Mars da aka gano a Nijar kan dala miliyan 4.3 a kasuwar New York

Wani dutsen sararin samaniya da aka gano a yankin Agadez na Jamhuriyar Nijar a watan Nuwamba 2023 ya zama babban ɓangaren dutse daga duniyar...

An yanke wa ɗan Najeriya hukuncin ɗaurin shekaru 11 a Amurka kan damfara da ta kai dala miliyan 1.3

Wata kotu a Amurka ta yanke wa wani ɗan Najeriya mai zama a San Gabriel Valley, Abiola Femi Quadri, hukuncin ɗaurin shekara 11 da...

Most Popular

spot_img