Stephen Elwangu, matashin dan siyasa a kasar Uganda, ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2026, domin kalubalantar Shugaba Yoweri Museveni...
Majalisar dinkin duniya ta amince da kasafin dala biliyan 5.4 don aikin wanzar da zaman lafiya ga kasashen Duniya a shekarar 2025-2026
Amincewa da kasafin...