Tsohon shugaban kasar Amurka, Joe Biden, na fama da cutar daji wato 'cancer' wadda ta bazu zuwa cikin kasusuwansa, kamar yadda ofishinsa ya sanar.
Joe...
Hukumomin mulkin sojan Nijar sun tusa kewar 'yan jaridar uku na Radio Sahara da suka kama a Agadez zuwa babban birnin Yamai.
Jami'an tsaron Gendarmerie...