DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeLabarai

Labarai

Sanata Adams Oshiomhole ya buƙaci gwamnatin Tinubu ta garƙame duk wanda ya ƙi biyan haraji

Sojojin da suka yi juyin mulki a Guinea-Bissau sun ce za a gudanar shugaban ƙasa a ranar 6 ga Disambar 2026, bayan da suka...

‘Yan APC kawai jam’iyyar za ta ba mukamai bayan zaben 2027 – Nentawe Yilwatda

Shugaban jam'iyyar APC na Nijeriya Farfesa Nentawe Yilwatda ya bayyana cewa ba za su bai wa duk wanda ba dan jam’iyya mukami ba bayan...

‘Yan Nijeriya sun sha fetur din N1.58trn a bukuwan Kirsimeti – Punch

Wani rahoton jaridar Punch ya bayyana cewa 'yan Nijeriya sun sha fetur din Naira tiriliyan 1.58 a bukuwan Kirsimeti. Kamar yadda bayanai daga hukumar kula...

‘Yan bindigar da suka sace Kiristoci 166 a Kaduna sun nemi kafin alkalamin N29m

Barayin dajin da suka sace Kiristoci 166 a jihar Kaduna sun nemi N29m matsayin 'kafin-alkalami' kafin su fadi adadin kudin fansar da za a...

Ma’aikatan KEDCO sun tsunduma yajin aiki

Ƙungiyar manyan ma'aikatan wutar lantarki da ma'aikatan kamfanin rarraba hasken wutar lantarki na KEDCO sun tsunduma yajin aikin sai baba ta gani.   Yajin aikin da...

Ba zan yi amfani da karfin soji wajen kwace Greenland ba – Donald Trump

Shugaban Amurka, Donald Trump, ya bayyana cewa ba zai yi amfani da karfin soja domin karbe ikon Greenland ba, yankin da ke karkashin Denmark,...

Kotu ta bayar da belin Kwamishinan kuɗi na jihar Bauchi wanda ake zargi da tallafa wa ta’addanci

Kotun tarayya da ke Abuja ta bayar da beli na Kwamishinan kuɗi na jihar Bauchi, Yakubu Adamu, da sauran wadanda ake tuhuma tare da...

‘Yan sandan Nijeriya sun tabbatar da sace Kiristoci sama da 100 a Kaduna

Rundunar ‘yan sandan Nijeriya ta tabbatar da cewa an sace fiye da Kiristoci 100 daga Coci uku a jihar Kaduna, bayan da a baya...

Most Popular

spot_img