A safiyar Laraba, wasu gungun shugabannin matasan Niger Delta sun gudanar da zanga-zanga a gaban ofishin NNPCL a Abuja, inda suka toshe ƙofofin shiga...
Shugaban hukumar jiragen ƙasa ta Nijeriya (NRC), Kayode Opeifa, ya bayyana cewa ya ɗauki cikakken alhakin hatsarin da ya rutsa da jirgin fasinjan Abuja...