DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeSiyasa

Siyasa

Gwamnan Kebbi Nasiru Idris ya naɗa sabon Sarkin Zuru

Gwamnan Jihar Kebbi, Nasiru Idris, ya amince da naɗin Sanusi Mika’ilu-Sami a matsayin sabon Sarkin Zuru. Mai magana da yawun gwamnan, Ahmed Idris, ya bayyana...

ADC ta bukaci INEC ta yi adalci a rahoton sabbin masu rijistar zabe

Jam’iyyar ADC ta bayyana damuwarta kan abin da ta kira “ƙididdiga marar ma’ana” da hukumar zaɓe mai zaman kanta a Nijeriya INEC ta fitar...

Zan tsaya takarar shugabancin Nijeriya a jam’iyyar ADC – Rotimi Amaechi

Tsohon gwamnan jihar Rivers kuma tsohon ministan sufurin jiragen kasa a Nijeriya, Rotimi Amaechi, ya tabbatar da cewa zai tsaya takarar shugaban kasa a...

NNPP ta bukaci INEC ta sake duba batun tambarinta a takardar kuri’a

Jam’iyyar NNPP, ta aika da takarda zuwa ga hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa, INEC, tana bukatar a dakatar da dukkan zabubbuka a...

NLC ta yaba wa Uba Sani bisa dawo da malaman da El-rufa’i ya kora daga aiki

Kungiyar kwadago ta Najeriya (NLC) reshen Kaduna ta yaba wa gwamna Uba Sani kan matakin mayar da wasu daga cikin malaman da gwamnatin baya...

Akpabio ya roƙi ‘yan Najeriya su rika kare aikace-aikacen gwamnati

Shugaban majalisar dattawan Nijeriya, Sanata Godswill Akpabio, ya shawarci al’ummomi su kiyaye da kuma kula da ayyukan da gwamnati ke shimfiɗawa a yankunansu. Ya bayyana...

Zarge-zargen gwamnatin NNPP ga Ganduje siyasa ce kawai – Muhammad Garba

Kakakin tsohon shugaban jam’iyyar APC na ƙasa Abdullahi Umar Ganduje ya musanta sabbin zarge-zargen da ake yi wa tsohon gwamnan Kanon cewa tare da...

Peter Obi na bukatar nazari don kada ya rasa damarsa a 2027 – Farfesa Adibe

Wani masani a fannin siyasa, Farfesa Jideofor Adibe, ya gargadi ɗan takarar shugaban ƙasa a zaben 2023, Peter Obi, da ya yi taka-tsantsan da...

Most Popular

spot_img