DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeSiyasa

Siyasa

Tinubu kar ya ji dar a 2027, yana da kuri’ar mutum miliyan biyu a Jigawa, in ji gwamna Umar Namadi

A daidai lokacin da Nijeriya ke murnar cika shekaru 65 da samun ‘yancin kai, gwamnan jihar Jigawa, Umar Namadi ya yi kira ga shugaba...

Akwai gwamnoni daga jam’iyyun adawa da ke shirin komawa jam’iyyar APC – Sanata Godswill Akphabio

Shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio, ya bayyana cewa wasu gwamnoni daga jam’iyyun adawa a Nijeriya na shirin komawa jam’iyyar APC domin goyon bayan...

Babu gaskia a kalaman shugaba Tinubu na murnar ‘yanci – Atiku Abubakar

Tsohon Mataimakin Shugaban Nijeriya, Atiku Abubakar ya yi tsokaci game da jawabin murnar ‘yancin kai da Shugaba Tinubu ya gabatar, inda ya ce duk...

Taron sulhunta PENGASSAN da matatar Dangote ya koma ofishin NSA

Gidan Talabijin na Channels ya ruwaito cewa taron sulhu tsakanin shugabannin ƙungiyar ma’aikatan PENGASSAN da kuma jagorancin matatar man fetur ta Dangote an mayar...

Jerry Gana ba shi da hurumin cewa Jonathan zai tsaya takara a 2027 – Jam’iyyar PDP

Jam'iyyar PDP ta bayyana cewa tsohon ministan yada labaran Najeriya Farfesa Jerry Gana ba shi da hurumin cewa Goodluck Jonathan zai tsaya takarar shugabancin...

Akwai wadanda suka cancanci tsaya mana takarar shugabancin Nijeriya a 2027 bayan Goodluck – PDP

Jam'iyyar PDP ta ce akwai wadanda suka cancanci tsaya mata takarar shugabancin Nijeriya a zaben 2027, baya ga tsohon shugaban kasar Goodluck Jonathan. Sakataren jam'iyyar...

ADC ta bai wa su Atiku wa’adin zama cikakkun ‘yan jam’iyya

Jam'iyyar ADC reshen jihar Adamawa ta bayar da wa'adin zama cikakkun 'ya'yanta ga tsohon mataimakin shugaban Najeriya Atiku Abubakar, tsohon sakataren gwamnatin tarayya Babachir...

Muna da kwarin guiwar Jonathan zai kayar da Shugaba Tinubu a zaben 2027 – Farfesa Jerry Gana

Tsohon Ministan yada labaran Nijeriya Farfesa Jerry Gana, ya bayyana cewa tsohon Shugaban Ƙasa Goodluck Jonathan zai tsaya takarar shugabancin ƙasa a zaɓen 2027...

Most Popular

spot_img